Kannywood
Shagalin Birthday Din Ahmad Ali Nuhu tare mahaifinsa
Dan shahararren jarumin masana’atar Kannywood kuma mai bada umurni a Masana’atar Ali Nuhu yayi murna Birthday din Ahmad Ali nuhu.
Maimuna uwa ga Ahmad da Fatima wanda sune yayansa da suke tsakanin Ali nuhu da mai muna wanda kuma duk sun halarci wannan bukin na mamarsu.
Wanda jama’a sun taru sosai yan uwan da masoya da yanasa shi Ali Nuhu.
Ha hounan nan.