Kannywood

Maryam Booth ta fitar da wasu zafafan hotuna, kalla ku gani

Maryam Booth tayi kira ga yan Najeriya dasu so junan su, su daina gaba

– Maryam ta bayyana haka ne ta hanyar watsa hotunanta a shafukan yanar gizo

Jarumar Fim din Hausa da aka fi sani da suna Kannywood, Maryam Booth ta watsa wasu hotunan ta sanye da kayayyakin wasu kabilun Najeriya daban daban.

Maryam Booth ta watsa hotunan ne a kwanakin nan, inda ta sha ado da kwalliya irin na wasu kabilun Najeriya, kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwuaito.

Maryam tayi ma hotunan nata taken “Na fahimci cewar farin cikin na yafi kmai muhimmanci, don haka kada ka takura ma rayuwarka, kana da damar nuna damuwarka. Wannan shine darasin rayuwata.”


Maryam Booth
A wani hoton kuma, Maryam tayi masa take, inda ta yanko wani sashi daga cikin littafin shahararriyar marubuciyar nan Chimamanda Adichie mai suna “Dukkaninmu mu zamo maso kare yancin mata.”

Ga wasu daga cikin hotunan, kamar yadda NAIJ.com ta gano.

 Jaruma maryam both

 shin jarumar kannywood ce bollywood

ku kasance da hausaloaded.com a ko da yaushe.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button