Kannywood

Samun Mace Mai Son Buhari A Arewa Kamar Hadiza Gabon Aiki Ne – Tijjani Asase

Advertisment

‘Wannan ita ce Hadiza Aliyu Gabon  Babbar jaruma a masana’antar fim din Hausa, ni na shaida, a arewa nan ta mu, samun mace mai san Baba Bahari kamar Hadiza, aiki ne. Zaben Buhari na farko muna kasar Nijar muna aiki, Hadiza tace Wallahi sai ta dawo Najeriya ta zabi Baba.

A lokacin an rufe Boda hankalinta ya tashi harda kuka, wallahi har sai da aka samu ma’aikatan na can da na nan da kyar aka barta, ta shigo kasar nan. kuma baza ka taba ganin ta a wajen da ake karbar na goro ba, bayan anci zabe ko ka ga hotanta agun da ake yi da Buhari.

Kuma har kudinta take kashewa kan a zabi Buhari. Yanzu ma gashi ya kamata ta bar kasar nan dan ci gabanta taki ta tsaya sai ta zabi Baba Allah Ya saka miki dije.’

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button