Hausa Musics

MUSIC: Sani Ahmad – Banda kamarke

Advertisment

Albishirin ku ma’aibota sauraren wakokin Hausa a yau munzo muku da wakar matashin yaro ya fitar da sabuwa wakar mai taken. Banda kamar ke

Nasan kuna san sanin waye to sani Ahmad ne wanda yayi fice wajen wakokin soyaya da nishadi.

Sani Ahmad ya fitar da wannan waka mai suna “Banda kamarke” wanda tayi dadi sosai.

Sai kuyi amfani da alamar Download  da ke kasa domin saukar da wakar.

 

Related Articles

DOWNLOAD MP3

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button