Hausa Musics
MUSIC : Alan waka – Kujerar Mulki (Aski)
Fasihin mawakin nan aminu alan waka ya fitar da sabuwa wakarsa mai suna ‘Kujerar Mulki’ wanda alan waka bai bukatar ayi masa wani dogon bayyanin ga masoyansa.
Wanda sai kun saukar domin sauraren wakar ta yadda zakuji irin yayi kalamai sosai akanta.
Alan waka mawaki ne wanda ya iya wakar sosai wanda ba sai an fadi ba.
Kuyi amfani da alamar Download mp3 da ke kasa.