Hausa Musics
AUDIO : Ali Jita- Yar lele
Advertisment
Wannan kalma ta yar lele a yaren hausa dai kunsan ko me take nufi to yau kam wannan wakar yayi tane akan matarsa.
Wannan a gaskiya wakar ta wako sosai wanda nasan zaku ji dadin sauraronta.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com





