Hausa Musics
MUSIC : Aminu Alan ~ Sabuwar Wakar Sabon Sarkin Zazzau
Advertisment
Aminu Abubakar Ladan alan waka yayi sabuwa wakar ga sabuwan sarkin Zazzau wanda a jiya ne anka hada shi bayan mutuwar mai martaba shehu idris.
Wanda idan baku manta aminu Abubakar Ladan alan waka yayi wakar ta’aziyyar mutuwar Sarkin Zazzau Shehu idris, shine a yau kuma yayi sabuwa waka zuwa ga sabon sarki gudummawar taya murna ga sabon sarki.
Advertisment