Hausa Musics

MUSIC : Abdul D One – Corona Latest 2020 Song

Advertisment

 

Albishirinku Yan uwana mutane a yau munzo muku da wata sabuwa waka mai fadakarwa.
Mai suna “Corona” wanda Abdul d one ya rera mai fadakarwa akan annobar  cutar corona da ke addadi duniya a halin yanzu.
Wanda muka kawo muku domin sauraren wannan waka.

 

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button