Hausa Musics
MUSIC : Khairat Abdullahi – Da Raina I Love You
Albishirinku Ma’abota ziyarar wannan shafin mai albarka a yau munzo muku da sababbin wakokin kudin album din fasihiyar mawakiya.
Khairat Abdullahi mawaki ce wanda tana da zakin murya da tatausar murya wajen iya rera wakoki inda ta fitar da sabon kudin album mai suna “Da Raina”.
Da Raina Album ne wanda ya samu wakoki biyar kacal amma akwai lazafi na soyayya sosai a cikinsa.
Wannan wakar “Da Raina I love You” tana daya daga cikin kudin album din.