Hausa Musics
[MUSIC] Hamisu Breaker – Bankwana
Hamisu yusuf breaker a cikin sabuwa shekarar nan ya fitar muku da sabuwa wakarsa mai suna “Bankwana”.
Hamisu breaker mutum ne da ya kware wajen wakokin so da kauna a kasar hausa prodcure by Kasheepu Amjad record
To ita wannan wakar har Abada akwai bayyanai sosai a cikinta wanda sai kayi download ka saurara zaka fahimci zance na.

![MUSIC] Auta Mg Boy - Amana da Amana](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2022/06/official_autamgboy-20220626-0001.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)