Kannywood
Kalli Zafaffan Hotunan Gidan Ali Nuhu Da Sani Danja Tare da Iyalinsu na Barka Da Sallah
Jarumai biyu Ali nuhu da sani Musa danja suna yiwa daukacin al’umar musulmi barka da sallah da fatan kowa yayi sallah
Suna yiwa kowa fatan alheri wanda zakuga yadda sunkayi hotuna tare da iyalansu cikin nishadi kamar yadda zaku ga hotunan a kasa.