Politics Musics

MUSIC : Nura M Inuwa – Ba Rabo Da Gwani ba

 

Fitaccen mawaki Nura M Inuwa ya rerawa Abba kabir Yusuf Wanda anka fi sani da Abba Gida Gida.

Nura m inuwa yayiwa dan takarar gwamna jihar Kano a karkashin jam’iyyar NNPP mai alamar kayan marmari.

MUSIC : Nura M Inuwa - Ba Rabo Da Gwani ba

Nura M Inuwa yayi fice sosai a wajen rera wakokin na siyasa da soyayya.

Zaku iya amfani da alamar Download mp3 da ke kasa domin saukar da wannan waka.

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button