Politics Musics

[MUSIC] : Mycan Dangata – Uba Sani Mai Alart


Mycan Dangata ya fito da sabuwa wakarsa mai suna “Uba Sani Mai Alart”

Wakar malam sai malam wakar kamfin ce ta dan takarar gwamnan jihar kaduna mai girma uba sani wanda yanzu haka shine sanata ta tsakiyar jihar Kaduna.[MUSIC] : Mycan Dangata - Uba Sani Mai Alart


Uba sani Mai Alart mutum ne wanda ya cancanta zama gwamnan jihar Kaduna duba da irin yadda yake da nagarta da kwarjini a wajen al’umma shiyasa mawaki mycan dangata yayi wannan waka domin ya gaji malam.

Zaku iya shiga wannan link domin saukar da wakar.

 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button