Politics Musics
MUSIC : Hadakar Makawa – Ga kashim Ga Tinubu
Hadakar mawaka sun rera sabuwa Waƙar dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar Apc Bola Ahmed Tinubu da kashim.
Wannan wakar ga Kashim ga tinubu waka ce da ta hadda mawakan masana’atar Kannywood da yawasu inda zan kawo muku kadan daga cikin taurarin da ke cikin wannan waka.
Dan musa Gombe
Ado Gwanja
Kawu dan sarki
SadiQ sani SadiQ
Da dai sauransu.
Zaku iya amfani da alamar Download mp3 domin saukar da wakar.
DOWNLOAD MP3
Zaku iya kallon bidiyo wakar kai tsaye ko ku bi link na kasa domin saukar da video.