Politics Musics
AUDIO : Nura Oruma – Mutawalle Ya Koma (ƴan Apc Saura kebbe)
Advertisment
Wannan wata sabuwa waka ce wanda nura oruma ya rerawa mai girma Gwamnan sokoto Rt hon Aminu waziri Tambuwal komawarsa hawa na biyu a shugabancin gwamna jahar Sakkwato.
Ga kadan daga cikin baitoci wakar :-
=> yan apc Sunce saura kebbe
=> Mutawalle ya koma
=> Basu barin zuwa kotu bamu barin zuwa fakon idi
=> Yayi tarko ashe yaronsa sai kama
=> Sai Mutawalle 4x
=> Jayaya suke muku addu’a.
=> Bori tsafi suke mu kuma addu’a muke.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com