Hausa Musics

MUSIC :Dan Musa Prince – kyakkyawa

Advertisment

Dan Musa albishirinku Ma’abota sauraren wakokin mawaki Dan Musa Prince  ya fitar da sababbin wakokinsa a cikin kundin album mai taken Sirin Gold album.

Dan Musa Prince mawaki ne da ya shahara wajen wakokin soyaya wanda itama wakar mai taken ‘kyakkyawa ‘ akwai kalman soyayya sosai a cikinta.

MUSIC :Dan Musa Prince - kyakkyawa

A cikin mun zo muku daya daga cikin wakokin mai suna ‘kyakkyawa’ wanda tana daya daga cikin sabon kundin wakokinsa na 2023.

Sai kuyi amfani da download mp3 wajen saukar da wakar.

Advertisment

DOWNLOAD MP3

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button