Hausa Musics
Music :Abdul D One -Mutuwa Sanadi
Wannan waka dai kam tabbas haka take muyuwa sanadi ce na zamon yaro maraya.
Ya zamo wasu su shiga wani kuncin rayuwa mai mayar da mata zawarawa mai .
Wakar ‘ mutuwa sanadi’ bata bukatar wani tsayawa wani dogon bayani ga wakar nan sai kunji Daga mawakin.
Download, enjoy and share.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

![[MUSIC] Auta MG Boy Ft. Ashiru Nagoma x Dan Auta x SS Danko – Mu Yan Arewa Ne](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2021/05/official_auta_mg_boy-20210522-0001-1.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)