Politics Musics

DOWNLOAD VIDEO : SadiQ Zazzabi – Apc Ta Gaza

SadiQ Zazzabi mai wakar yanzu Abuja tayi tsaf ya sake dawowa da wata sabuwa wakar mai suna Apc ta gaza

SadiQ Zazzabi mawaki ne da yayi fice sosai a wajen wakokin siyasa a Nijeriya.DOWNLOAD VIDEO : SadiQ Zazzabi - Apc Ta Gaza

Wanda a yau shine ya sake zuwa da wata sabuwa wakarsa da ya fitar da waka inda yaje jan kunnen al’umma akan jam’iyar tsintsiya.

Apc ta gaza waka ce da yake nuna shekara takwas da tayi wani abubuwan masu muhimmanci da tayiwa alumma.

DOWNLOAD VIDEO HERE

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button