Labarai

Yanzu – Yanzu : Gwamna Tambuwal ya baiwa Alaramma Mal. Nura Abdulllahi Kujerar Hajji (4) da Naira Miliyan 10 Da yazo na farko a gasar Alkur’ani Mai Girma

Advertisment

Yanzu nan majiyarmu ta samu wani labari mai dadi wanda anka baiwa Alaramma wanda yazo na farko a gasar Alkur’ani mai girma na inda wannan alaramma dan jihar Sokoto ne shine yau anka bashi wannan kyauta hade da nadashi wata babba saurata.

Yanzu - Yanzu : Tambuwal ya bawa Alaramma Mal. Nura Abdulllahi Kujerar Hajji (4) da Naira Miliyan 10 Da yazo na farko a gasar Alkur'ani Mai Girma
Yanzu – Yanzu : Tambuwal ya bawa Alaramma Mal. Nura Abdulllahi Kujerar Hajji (4) da Naira Miliyan 10 Da yazo na farko a gasar Alkur’ani Mai Girma

Kamar yadda shafin gidan gwamnatin jihar Sakkwato na ruwaito a shinsu na sada zumunta facebook inda sunka wallafa kamar hak.

Breaking News!!! Gwamna Tambuwal ya baiwa Hazikin yaron Mal. Nura Abdullahi(Modibbon Sokoto)wanda yayi Nasara a Gasar Karatun Qur’ani ta kasa kyaututtuka kamar haka:

1. Kurerar Hajji (4) Guda tashi da Mahaifiyar sa,da Mahaifin sa da Matarsa.
2. Naira Miliyan 10
3. Daukar Nauyin karatun sa har Phd.
4. Bashi aikin Gwamnati idan ya kare degree.

Advertisment

Allahu Akbar. Irin diyan da kowa ke murnar haihuwa kenan.

Mai Alfarma Sarkin Musulmi ya bashi Sarautar Modibbon Sokoto.

Allah saka ma Maigirma Gwamna da Alheri.

22 Jan 2023″

Bugu da karin kari majalisar sarkin Musulmi

Gwamna Tambuwal ya mika ma Gwarzon Shekara 2022 na Musabuka da Kudi Naira Dubu 500 daga Fadar Mai alfarma Sarkin Musulmi.

wanda a cikin hoton nan na kasa yake mika masa kudinda Majalisar sarkin Musulmi ba baiwa alaramma daga nan kuma anka nada shi sarauta.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button