Hausa Musics
MUSIC: Ali Jita – Haj Fatima
Advertisment
Ali isah jita wanda yayi wakar mai jita shine yayi sabuwa wakar sa mai suna “Haj Fatima”


Shine a yau a zo da remix wakarsa mai jita wanda zakuji kalamai sosai a cikinta.
Daga wasa waka ce wadda ali jita yake fadin kadan daga cikin tarihin rayuwarsa a fagen waka.