Hausa Musics

Audio:- Aminu Ala ‘Shahara Daukaka Abar Gudu Abar Nema’

Saukar da wakar Aminu Ala Wanda wannan shahararren mawaki hausa ne wanda yayi fice a wakokinsa na hausa a kasar hausa. 

Wanda yana daya daga cikin mawakan da ɓangarorin masu karanta tsintsar hausa a kwaleji da jami’o’i ke amfani da wakokinsa.

Wannan wakar yayi tane bayan yayi wakokin shahara da yayi guda biyar wanda ya nuna nasarori da kuma ƙabubalai a rayuwarsa musamman ta gefen waka.
Shine yayi wannan waka a matsayin “Sharaha  Daukaka abar gudu abar nema” ma’ana idan ka samu shahara to sai ka samu masu yimaka zagon kasa anka baiwar da Allah ya baka.

Abar nema kuma duk mutum yana so duk fanin da yake yayi suna akan shi.

Download Audio Now

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA