Kannywood
Dan Gaban Goshin Adam A zango Yasha Suka Akan wannan Bidiyo
Yaron Adam A Zango (Masur Makeup) Na Shan Suka Saboda Bayyana Bidiyon Yan Mata Tsirara Suna Wanka. Bidiyon Daya Wallafa A Shafin Sada Zumunta. Ya Nuna Wasu Mata Da Maza Suna Wanka A Wani Beach A Garin Lagos.
Mansur Make yayi Bidiyon Ne Domin Taya Mutane Murnar Zagayowar Babon Shekara, Inda A Karkashin Bidiyon Ya Rubuta “Happy New Year” Sai Dai Wallafa Bidiyon Keda Wuya Masur Din Ya Fara Shan Caccaka Kan Bidiyon, Inda Mutane Da Dama Su Bayyana Ra’ayoyinsu.
Martanin Mutane
[Via]