Kannywood

Amaryar tiktok ta yaudaremu don haka mun dakatar da ita – Ahmad Bifa

Rikicin Hafsat tuge wanda fim mai dogon shiri Amaryar tiktok ya fitar da sunanta sosai inda abun yaki ci yaki canyewa shine ya sanya Ahmad Bifa ya dakatar da wannan jarumar saboda har a samu maslaha akan wannan rigimar da ake inda nan take majirarmu ta samu wani labari daga shafin hausamini na ruwaito to mana wani wanda sunka kawo kamar haka.

Amaryar tiktok ta yaudaremu  don haka mun dakatar da ita  - Ahmad Bifa
Amaryar tiktok ta yaudaremu don haka mun dakatar da ita – Ahmad Bifa

Hafsat Tuge (Amaryar Tiktok) Ta Munafuncemu Kuma Ta Munance KannyWood, Don Haka Mun Koreta Daga Masana’antar KannyWood, Hukuncin Da Ahmad Bifa Ya Dauka Kan Jarumar Da Ake Dakaddama Akanta Kan Cewa Tana Da Aure Take Fitowa A Cikin Fina Finan Hausa.

A Nata Bangaren Tace Ita A Tunaninta Mijin Nata Ya Saketa Ne. Shiyasa Ma Ta Shiga Masana’antar KannyWood Har Ta Fara Shirya Fina Finai,

Ga Cikakken Hira Da Ayi Da Ahmad A Bifa, Mashiryin Shirin Amaryar Tiktok, Da Kuma Hira Da Ayi Da Jarumar Da Aketa Takaddama Akanta Wato Hafsat Isma’il Tuge. Inda Zakuju Ta Bakinsu. Ga Bidiyon Hirar.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button