Kannywood

Mijina ya sakeni Amma Bai Bani Takarda ba – cewar Hafsat Amarya Tiktok

Idan baku manta ba mun kawo muku labarin wadda tawa Tsohuwa ta fito ta gayawa duniya cewa itace Mahaifiyar Hafsat wanda ake amarya Tiktok da ita wanda tacewa bada bakinsu yarsu ta shiga harka fim ba bugu da karin abinda yafi tayarwa da mutane hankali shine da aurenta ta gudu ta shiga.

Mijina ya sakeni Amma Bai Bani Takarda ba - cewar Hafsat Amarya Tiktok
Mijina ya sakeni Amma Bai Bani Takarda ba – cewar Hafsat Amarya Tiktok

Shine Majiramu ta samu wani labari da take cewa ita mijina Ya Sakeni Amma Bai Bani Takarda Ba kamar yadda shafin hausamini ya tattara bayyanai.

Amaryar Tiktok (Hafsat Tuge) Tayi Bayanin Asalin Abin Daya Faru Har Ya Jawo Cece Kuce Kan Tana Yin Fim Da Aure A Kanta.

Tsuguno Bai Kare Ba, A Inda Har Yanzun Aketa Kai Ruwa Rana Game Da Batun Jarumar Nan Da Akace Tanayin Fim Da Auren Wani Akanta, Lamarin Yana Ci Gaba Da Daukar Hankula, Inda Zuwa Yanzun GasKiya Keta Sake Fitowa Dangane Da Lamarin Nasu.

Mijin Nata Dai Ya Fito Ya Shaidawa Duniya Cewa Shi Sam Bai Sake Matar Tashi Hafsat Tuge Ba, Inda Yake Ikrarin Cewa Da Igiyar Aurensa A Kanta Take Fitowa A Fina Finai, Lamarin Da Yaja Cikas Inda Yayi Sanadiyyar Tsayawar Shiri Mai Dogon Zango Na Zaman Aure Amaryar Tiktok,

Hafsat Din Tayi Cikakken Bayani, Yanda Lamarin Nasu Ya Kasance Tare Da Mijin Nata.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button