Martanin Adam fasaha Akan ance mishi Kana cikin Nadama na Sakin Momee Gombe
Wani a TikTok ya fusata tsohon mijin jaruma MOMMY GOMBE Inda yayi masa comment da cewa yasan yana cikin nadama da danasanin sakin jarumar dayayi ga abinda wani user wanda bai nuna mace bace ko namiji bane.


“Nasan wlh saida kayi nadama bayan kasaki momy Gombe yanzu haka cikin danasani kake”
Kai, mutane akwai zakule zakulen magana abinda ya wuce ya wuce ba’a son tayar da abun da ya wuce kuyi musu fatan Alkhairi Allah ya hada kowa da wanda ya fishi, Allah shi kyauta!
Shine tsohon mijin Momy mome yayi masa martani inda yayi gajerin bidiyo wanda ya fara da dura masa ashar.
” Wani ci uwarki ko zanci ubanka , uwarki ce ta gayamiki ina dana sani ni ina rayuwata mai kyau normal nake wallahi batare da damuwa an hanani irin wannan magana wallahi ba’a taba sakin uwarki ba, ko ubanki bai taba sakin uwarki ba.
Wallahi duk mai yimin irin wannan jakancin sai na dauki martani saboda ni ba wawa bane nasan abinda nakeyi nasan kaina nasan abinda nake aikatawa ,babu abinda zan rabu da shi face sai da dalili balanta lamarin aure kuna abu wanda baida asali na dakikanci.
Wannan shine karshen gargadi kada wani yazo yana yimin wanan jakanci a karkashin wajen yimin martani inji mawakin adam fasaha.
Ga bidiyon nan ku sausara daga bakinsa.
Martanin mutane
@teemama31:toh wannan ihun dakakeye ma, sheze tabbatar da danasanin da kakeye ai
@Bashar Musa635:tau wai meye na dana sani?.wlh na taba aure kuma na rabu da matana na farko amma ban taba dana sani ba.ai duk musulmi dole ya yarda da kadara.
@sakeenat usman:wallahi ita da take titi tana mace ita ce da dana sani ba kaiba saboda duk abunda take tutuya da shi wataran saiya barta saboda mace komi nata loka
@user3206757501:gsky bakada hankali fa kuma anfada mk saikayi danasani fa narabuwa da mommy gombe
Nan take Ak ya mayar mata da martani
@AK:ai rabuwa da ita shine mafi alkhairi. irinku masu son irin rayuwarta halin banza gareku wlh wawuya.
@jamiluabdulhamid2:hakan yanuna kayi danasani inda bakayi danasaniba da bazakayi wanan maganarba sai kayi danasani hehe
@ramcy037:wallahi Adam Ina sanka zan maye gurbin momy gombe zan saka farin ciki na har abada I love you so much my everything