Kannywood
Kalli Zafaffan Hotunan Balkisu Abdullahi Na Kwaliyar Sallah
Jaruma balkisu abdullahi tana daya daga cikin manyan jaruman Kannywood masu tashe wanda ta kayatar da mutane ko ince masoyanta da Zafaffan Hotunan ta na nuna barka da Sallah.