Addini

Bidiyo : Dr Ibrahim Maqari Na kokarin Rusa Addini Da Wayo Akwai Bukatar kuyi Hattara Da shi

Advertisment

Wannan wani sabon bidiyo ne wanda Sheikh bn alkasim asadus islam wanda yayi akan prof ibrahim maqari wanda yana da kyau kafin kayi masa raddi yana da kyau ka saurari maganarsa domin sanin makamar abinda zaka cemasa.
Wanda a kwanan bayya yayi masa raddi akan cewa babu bambanci sallar tahajjud da Mauladi a cewar Prof ibrahim maqari .
Ga bidiyon nan kasa.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button