Kannywood
Tabarakallah Yaya Dan kwambo Na Gidan Badamasi ya Aurar da Ƴarsa
Masha’Allah An Ɗaura Auren Diyar Yaya Dan Kwambo Allah Ya Bada Zaman Lafia
An daura auren Diyar Fitaccen Me wasan Barkwancin nan a Masana’antar Kannywood Nura Dandolo wanda akafi sani da Yaya dan Kwambo acikin shiri me dogon Zango Gidan Badamasi.
An wallafa hotunan bikin a Shafukan sada Zumunta kuma sauran jaruman shirin na kwana Casa’in sun nuna masa kara inda sukaje har gida domin tayashi farin ciki.