Labarai

Yadda Wani Magidanci Ya kashe kasan saboda Talauci yayi kasa katutu

Advertisment

Shikam wannan duniya tayi masa zafi ae wannan maganin ba shi kadai bane ke damunsa domin kuwa a yanzu duniya ae talakawa sunfi kowa yawa shafin BBC Hausa sun kawo rahoto.

Yadda Wani Magidanci Ya kashe kasan saboda Talauci yayi kasa katutu
Yadda Wani Magidanci Ya kashe kasan saboda Talauci yayi kasa katutu

“Wani magidanci daga jihar Ogun, Segun Ebenezer ya lakaɗawa matarsa duka har mutuwa sakamako kin mallaka ma shi makarantar firamarin da ta gina.

A cewar ‘yan sanda, mutumin da ake zargi sun shafe tsawon lokaci suna rigima kan dukiyarta kafin ya yi mata dukar da tayi ajalinta.

Sanarwar ‘yan sanda na cewa an kama mutum bayan tserewar da ya yi da fari.

Advertisment

Ana kuma ci gaba da bincike domin gano wasu bayanai ko abubuwan da suka faru tsakanin ma’auratan kafin mutuwar matar gidan.”

Da ɗumi-ɗumi: Wani Ƙani ya dirƙawa matar yayansa Amarya sabuwa fil ciki a Nasarawa

Ƙani mai suna David, ya dirƙawa matar yayansa ciki a ƙaramar hukumar Doma Jihar Nasarawa. bayan yayan nasa ya tafi samun horo na wata tara domin zama Ɗan sanda.”

Rahoton ya cigaba da cewa, yayan na sa mai suna “Japhet” ya yi sabuwar amarya inda suka yi alƙawarin ba za su kusanci juna ba har sai ya dawo samun horo na zama cikakken Ɗan sanda.”

Bayan tafiyar “Japhet” ɗin zuwa samun horo ba wuya na zama Ɗan sanda, sai ƙaninsa “David” ya Yi amfani da wannan damar na wurin maye gurbin yayansa ɗin suna goge raini tsakaninsa da matar yayansa ɗin inda har sai da ta ɗauki ciki.”

Bugu da ƙari bayan dawowar “Japhet” jihar Nasarawa zuwa gida a domin duba iyali kawai sai yayi kaciɓis da wannan mummunar lamari, matarsa ɗauke da ciki rugum har na wata tara, biyo bayan tsananta bincike da aka yi bayanai suka tabbatar cewa ƙaninansa ne “David” ya dirƙawa mata ciki.”

Wani labari : Murna ta koma ciki: Yadda amarya da ƴan uwanta su ka tsere da N1.6m ɗin ango ranar aurensu

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button