Hausa Musics

MUSIC : Ali Jita – Aisha Yaba Sarauniya Latest Song

Wakar Ali jita mai suna “Aisha Yaba Sarauniya” wannan wakar aure ce da rerawa wasu ma’aurata.

Ga kadan daga cikin baitocin wakar:-

  •  Ga Amarya.
  •   Aisha Yaba taka a hankali.
  • Ga amarya aisha Yaba juya hankali.
  • Sanu amarya sarauniya.
  • Aisha Yaba sarauniya ke samu tarbiya.
  •   Aisha ‘ya ce mai kokari.
  •  Takunki tamkar sarauniya.
  •  Ke samu gata a wajen uba.
  •  Mai kyau da gazal da kwaliya.
  •  Aisha ranar bukin kuce.
  •  Aisha yaba Auren ki yazo da cigaba.
  • Aisha ke samu ayari.
  •  Aisha ki bashi hakin ma’aurata da Allah ya fada.
  •  Aisha kyauwo kina da shi
  • Aisha hankali kina da shi
  •  Aisha ilimi kina da shi.
  • Allah sam bai hanaki ba.
  •  Ina kawaye na aisha ku bamu juice mu sha.
  •  Aisha sanu sanadari.

Download and share.

Download Music Now

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button