Hausa Musics
MUSIC : Farfesan waka – Cin Hanci (Bribery)
Advertisment
Farfesan waka yayi sabuwa waka mai taken Cin Hanci (Bribery) wanda yayi wannan waka ne akan zabe wanda akwai kalamai sosai a ciki.
Farfesan waka yayi wakar ne akan cin hanci da rashawa wanda yake adda wannan al’ummarmu ta Nigeria.


Suleiman farfesan yayiwa shuwagabannin yan siyasa wankin babban bargo fes a cikin wannan waka sai ku sauka domin sauraren ta.