Kannywood
Film Trailer : “LABARINA” Staring:- Nafisa Abdullahi,Nazir Sarkin waka, Nuhu Abdullahi and Hafsat Idris Barauniya D.s
Advertisment
Wannan wani kayataccen shiri ne wanda haziki fasihin mai bada umurni Aminu saira yayi Film mai sunan ‘Labarina’.
Wanda a ciki yake dauke da manya manyan jarumai:-
1. Nafisa Abdullahi
2. Hafsat Barauniya
3. Nuhu Abdullahi
4. Nazir M Ahmad sarkin waka
Da dai sauransu
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com


