Kannywood
Ramadan: Rarara Ya Raba Tallafin Kayan Abinci Da Kudi Miliyan 75 Ga Mutane Dubu 15 A Jihar Katsina
Advertisment
Mai Girma Shugaban Kasar Mawaka Alhaji Dauda Kahutu Rarara Ya Tallafawa Mutane Dubu Goma Sha Biyar ( 15,000 ) Da Tallafin Kayan Abinchi Al-Barkacin Watan Ramadan Sannan Ya Ware Naira Miliyan Saba’in Da Biyar ( 75,000.000 ) Ya Bawa Kowanne Su Naira Dubu Biyar – Biyar ( 5,000 )
Mai Girma Shugaban Kasar Mawaka Alhaji Dauda Kahutu Rarara Yayi Wannan Tallafin Ne Yau a Garin Kahutu Dake Karamar Hukumar Danja Dake Jahar Katsina.
Rabi’u Garba Gaya mataimaki na musamman a kan kafaffen sada zumunta ne ya ruwaito wannan labari a shafinsa na sada zumunta.
Advertisment