Bidiyo : Ana Tsaka da Shagalin biki Ango ya fasa Aure ya gano Amarya nada ‘ya’ya 2
Ana gab da daurawa, Wani Ango ya dakatar da daurin aurensa bayan bankado wani abin mamaki tattare da Amaryar da yake shirin aure.
Mutumin a filin bikin ya gano cewa Amaryar ta taba haihuwa har sau biyu wa wani mutumi daban.jaridar legit na ruwaito
A bidiyon mai ban takaici, mutumin ya bayyana bacin ransa kuma ya soke auren gaba daya a gaban yan’uwa da abokan arziki.
Mahalarta wajen sun yi iyakan kokarin bashi hakuri amma yace sam.
Ya bukaci iyalan Amarya su dawo masa da kudin sadakin da ya biya.
Kalli ra’ayoyin yan Najeriya da bidiyon:
Zubairu M Zubairu yace:
“Indai ta hanyar lalle ta samesu ae babu damuwa a haka”
Maryama Y Ibrahim tace:
“Allah ya kyauta daman ba sonta yakeyiba,alamun tana da kwai da yawa a cikinta”
Adams Jimeta:
Hhhhh kai amma wannan hegiya ceh amma meyasa baiyi bincike ba
Mariya M Aliyu:
“Gaskiya gwara da ya fasa, wannan zata iya cin amanarsa, tunda har ta 6oye sirrinta irin wannan”
Idris Maikusa Wakilin BabanYaba yace:
“Kansa yayiwa ai, dacan baisan tanada ƴaƴan ba?
Allah ya canza miki da mafiyinsa”
Al-Mustapha Yusuf Baba
Gaskiya ya dace tun kafin yanzu yasan ta haifu
Muhammad Sani Umar:
Shiyasa bayyana gaskiya shine komai, data fadi gaskiya shikenan da hakan bata faruba.
Aleeyu Amiin
Ae kam dole kana kurin ka sai Tear leader ashe London use ne
Aliyu Aminu Mohammed:
Toh dama shi idonsa baya gani ne..?
Shi Bai san budurwa ba da wadda ta goguba.
He find out that his wife to be had 2 kids already on their wedding day pic.twitter.com/qnqFv8aRjL
— Eniola (@Enywealth_1) November 18, 2022