Labarai

GANI YA KORI JI: Kalli Bidiyon Yadda Anka Daurin Auren Mata ‘Yan Madigo A Saudiyya

Advertisment

Cikin bidiyo: yadda daurin auren mata ‘yan Madigo ya wakana cikin wani gida a birnin Jidda na Kasar Saudiyyah, zakuga yadda ta biya sadaki da kudin Saudiyyah a gurin daurin auren

Akwai audio na nasihar da wata tayi musu ta cikin group WhatsApp dinsu bayan daurin auren, sai suka dinga kutuntuma manyan ashariya saboda anyi musu nasiha, wanda na so na saka a shafinmu  mu don ku saurara, amma zagin dake cikinsa yayi muni

Allah Ya sauwake.

Datti Assalafy ya kawo Wannan bidiyo gashi nan ku kalla.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button