Kannywood

Adam A Zango Tare Da Amaryarsa A Wajen Wasa

Advertisment

A Karon Farko! Adam A Zango Ya Fara Tafiya Da Matarsa (Amaryarsa) Da Karamin Jaririnsu Wajen Wasa, Inda Yayi Sabon Wasa A Kaduna. Shafin hausamini na ruwaito

Mawaki Kuma Jarumi, Yayi Sabon Wasan Nashi Ne A Filin Murtala Square Dake Cikin Garin Kaduna, Inda Ya Dauki Matarsa Amaryar Wato Safiyya, Tare Da Dan Karmin Yaron Su. Wannan Lamarin Ya Jawo Cece Ku Ce Da Dama A Wajen Mutane.

Inda Da Yawan Mutane Suke Ganin Rashin Dacewar Abin Da Adamun Yayi, Kuma Yanayin Shigar Da Matar Tashi Tayi Ba Yanayi Bane Daya Kamara Ace Ta Shiga Cikin Mazaje, Inda Ta Fito Ba Hijabi A Jikinta.

Ga Yadda Lamarin Ya Kaya.

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button