Labarai

Wani Matashi Anas Villa Yayi Alkawalin Auren Muneerat Abdulsalam idan ta aminta

Wani Matashin yaro mai suna Anas villa dan kasar zamfara yayi alkawalin cewa duk yadda rayuwar Muneerat Abdulsalam ta shiga a halin yanzu da ta rasa goro ko abin saye ta zamo Gwanjo.

Anas villa yayi wannan rubutu a shsfinsa na sada zumunta inda yake cewa da gaske yake idan har ta aminta da wannan dama da ya bata ga abinda yake cewa.Wani Matashi Anas Villa Yayi Alkawalin Auren Muneerat Abdulsalam idan ta aminta

Ni dan asalin jahar zamfara ne: na kuma shirya tsaf tare da tsarkake niya, domin mu rufawa juna asiri akan auran Muneerat Abdulsalam Tare da biyan sadaki kamar yadda addinin musulunci ya tanada.

Miye shawarar ku.?”

 

@Nura Adamu: Ai baka bukatan shawara. Indai zakayi Dan Allah ne kamar yadda kache

@shamwil Muhammad naga’eh : Wannan Fostin kamfanin Ammasco lubricant ne suka dauki nauyin kawo maku shi

@murtala khalilu : Anas Villa ???????????????????????? ???????????????? ???????????????????????? ???????? ???????????????????????? ???????????????? ???????????????? ???????????????????????????????????????? ???????? ????????????????????????????????????????

@sabiu Muhammad Gtown: Wallahi ji nikai kamar in iskoka in zabgama mari

@Aminu Abubakar sadiq : Bakada Hankali Wallahi Ai Ko Ga Ƙafa Aka Dauraman Itah Ban Iya Janta Muneerat Abdulsalam Ai Yanzu Tafara Hadauwa Da Wulaƙaci Duniya Tajira Lahirata

@Ukashatu Abubakar Gusau : Malan Wace Kalar Wiwi Kasha. , to Bazamu Yadda Ba Wallahi

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button