Hausa Musics
VIDEO: Sani Ahmad – Sa Da Ke Official Video
Advertisment
Albishirin ku ma’aibota sauraren wakokin Hausa a yau munzo muku da wakar matashin yaro.
Nasan kuna san sanin waye to sani Ahmad ne wanda yayi fice wajen wakokin soyaya da nishadi.
Sani Ahmad ya fitar da wannan waka mai suna “Sai Da ke” wanda tayi dadi sosai.
Sai kuyi amfani da alamar Download da ke kasa domin saukar da wakar.
Advertisment