Hausa Musics
VIDEO+ AUDIO : Sarkin waka – Auren kiyaya
Advertisment
Sarkin waka Nazir M Ahamd da wakarsa ta bikin auren kiyaya wanda yake aboki a wajensa.
Kiyaya shine wanda anka nuna tare da sarkin waka a zauna wajen rera wakar labarina dawo bamu gama zama ba.


Kiyayya yana cikin aminin sarkin waka wanda a wajen bikin wannan matashin anyi hadarin nairori kamar yadda zaku gani.
Advertisment
Kiyaya shima dai ya Angwance ya shiga jerin ma’aurata wanda muna taya shi murna Allah ya bashi zama lafiya.