Hausa Musics
MUSIC : Isah Ayagi – Haske ya fito
Advertisment
Isah Ayagi shahararren mawaki ne da yayi tashe sosai da ya fitar da sabuwa waka mai take “Haske ya fito”inda zakuji dadin wakar


Isah Ayagi yayi wakar Na kamu a wanann shekara ta 2022 wanda zakuji irin yadda yayi amfani da kalamai na soyayya daman mawakin soyayya ne.
Wakar Da ke na amince tayi tasiri sosai ga duk masu sauraren wakokinsa irin yadda anka nuna sunka saurare a kafarsa.
Zakuyi iya amfani da Download mp3 domin saukar da wakar.