Jarumi SadiQ Sani SadiQ Kenan Cikin Shigar Sarauta A Wurin Wani Taron Gangami Da Aka Gabatar A Jahar Kano Nigeria A Ranar 25th April 2017.
Taron Gangamin Me Suna “The Promise” Ya Hada Da Yawa Cikin Fitattu Da Kuma Shahararrun Mutane Na Daga Mawaka Irinsu Ice Prince, Dja, Da Kuma Fitattun Jaruman Masana’antar Kannywood, Kamar Irinsu SadiQ Sani SadiQ da makamantansu.