Hausa Hip Hop
VIDEO+ AUDIO :CdeeQ – Zinariya Ft Dj Ab ft Deezell
Sabuwa wakar matasan Arewa CdeeQ tare da abokan wakarsa Dj Ab and Deezell “Zinariya”.
Wakar Zinariya waka ce da zakuji kalamai sosai a cikinta duba da yadda mawakan nayi korari sosai a cikinta.
Ziyariya waka ce da sunka yi kokari sosai wajen kawo kalamai masu kya da ba’a cewa komai sai ka saurara.