Kannywood

Momme Gombe Tayi Magana Kan Yarinyar Da Akace Ta Haifa

Advertisment

A Karon Farko Jaruma Momme Gombe Tayi Bayani Kan Cece Kucen Da Aketayi Na Cewa Ta Taba Haihuwar Yarinya ‘Yar Kimanin Shekaru Goma Sha Biyu, Cikin Satin Nan Ne Dai Wani Bidiyo Ke Yawo A Kafan Sada Zumunta Na Wata Yarinyar Yar Kimanin Shekaru Goma Sha Daya.

Inda Wani Matashi Ya Titsiyeta A Wani Shago, Yarinyar Ke Bayanin Cewa Ita ‘Yar Cikin Momme Gombe Ne, Hakan Ne Yasa Mutane Suyi Caaa, Kan Shi Wannan Matashin Inda Wasu Ke Cewa Shi Menene Nashi Wata Riba Ya Samu Da Har Ya Dakko Yarinyar Yake Nunawa Duniya.

Momme Gombe Tayi Magana Kan Yarinyar Da Akace Ta Haifa

Inda Wasu Kuma Ke Cewa Yayi Dai Dai Da Yayi Haka, Sakamakon Ita Ta Boyewa Duniya Cewa Ta Taba Haihuwa, Wasu Kuma Na Cewa Ai Koda Haihuwar Ne Momme Gomben Ta Cancanta Ta Haife Yarinya Kamar Wannan. Domin Ai Ta Hanyar Sunnah Aka Haifeta Bata Hanyar Banza Ba.

Advertisment

Momme Gombe Tayi Magana Kan Yarinyar Da Akace Ta Haifa

Zuwa Yanzun Dai Jaruma Momme Gomben Ta Fito Tayi Bayani, Inda Ta Tabbatar Da Cewa Itafa Bata Da Alaqa Na Kusa Ko Na Nesa Da Wannan Yarinyar Da Aketa Yadata A Duniya, Hasali Ma Bata Taba Ganin Yarinyar Ba.

Na Taba Aure Amma Kuma Ban Taba Haihuwa Ba, Duk Duniya Ma Ta San Da Haka. Cewar Jarumar, Inda Ta Kara Da Cewa, Inma Shi Matashin Da Yayi Wannan Abu Yayi Ne Da Wani Manufa, Toh Allah Ya Saka Mata, Ga Bidiyon Yanda Abun Ya Kasance.

 

https://youtu.be/UtmIPNZEHoU

 

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button