Hausa Hip Hop
MUSIC : Mr 442 – Yaga Yaga Mehn Ft Murja Ibrahim kunya
Advertisment
Download mp3 Music Mr 442 – Yaga Yaga Mehn Ft Murja Ibrahim kunya
Mawaki mr 442 ya fara fitar da sabuwa wakarsa mai suna ‘Yaga Yaga Mehn’.
Yaga yaga mehn waka ce ta farko wanda mawaki mr 442 ya farayi da murja Ibrahim kunya wanda tayi fice a kafar tiktok.
Murja tayi kaurin suna sosai a kafara tiktok wanda ankayi mamakin komawarta tare da su mr 442 wanda yake waka tare da Safara’u kwana casa’in amma yanzu ta zamo SAFAA.
Advertisment