Mawaki Namej Ya Sako Sabuwar Videon Wakarsa Na Kallo Mai Suna “Dabanne” Wakar Da Mawakin Ya Saki Audio Dinta A Kwanakin Baya, Yanzun Kuma Ya Samu Nasarar Sakin Videon Wakar Daga Karkashin Kamfanin emPawa. Kalla Tare Da Sauke Videon Wakar.