Hausa Hip Hop
VIDEO + AUDIO : Fresh Emir ~ Wasika zuwa Ga Shugaban kasa Episode 2
VIDEO + AUDIO : Fresh Emir ~ Wasika zuwa Ga Shugaban kasa Episode 2 Akan yunwar da talakawa ke ciki.
Fresh Emir ya sake zu mu da cigaban sako wanda idan zaku tuna yayi kashi na daya wanda a turance ake kira da “Episode 1”.
Wanda a cikin Wannan cigaban kashi na biyu “Episode 2” tana nuna da akan yunwar da talakawa ke ciki.
Wanda mun kawo audio da videon wannan waka ko ince wasika.
DOWNLOAD VIDEO
DOWNLOAD MP3
To Wadatuwa da abincikam Gomnatine zata mude gonake ta noma don kowa yasamu ya wadata? Magana gaskiya sai muntashi munsa son kasar a gabanmu don dayawo ko munsani ko bamu sani zagon kasa muke yiwa Nigeria da sunan muna adawar siyasa da bangaranci
Allah yasa mugane hakan
Allah ka taimake mu