Hausa Musics
MUSIC : Tijjani Gandu – Hakkin Arewa
Advertisment
Sabuwa wakar Tijjani gandu wanda shine fitaccen wakar shahararren dan siyasar nan wato Dr.Rabiu musa Kwankwaso wanda shine yayi wakar Abba Gida Gida.
A yau ya sake dawowa da sabuwa waka mai suna “Hakkin Gandu” wanda yayiwa dan takarar gwamnan jihar Kano Abba kabir Yusuf wanda yake a ƙarƙashin jam’iyar NNPP mai alamar kwandon dadi ko muce mai kwandon kayan marmari.
A cikin wannna wakar mawakin ya nuna cewa mutane su fito domin lokaci yayi da su tunbuke su goriba da sunka lalata jihar kano.
Wakar dawowar hakkin akan yanayin arewa kuyi amfani da Download Mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.
Advertisment