Politics Musics
MUSIC : Rarara – Dan Karamin Sauro
Waƙar Rarara Ta Shaaban Dan Takarar Gwamnan Kano ADP
Advertisment


Shahararren mawakin nan rarara ya fara rerawa Sha’aban sharada wakar takarar Gwamnan a jami’ar ADP a jihar kano.
Rarara yanzu ya bar jam’iyar Apc ya koma ADP a jihar kano ya sanyawa wannan wakar “Dan karamin sauro”
Kalma dan karamin sauro kalma ce mai dauke da sharhi da tambihi sosai a cikinta wanda zakuji bayyaninta a cikin wannan wakar.
Rarara dai bana yace wake da shinkafa da wanda ya cancanta za’a zabe ba jam’iyar ba kowa kada yayi daga sama har kasa.