Labarai

Yadda Abokin Saurayinta Ya Yaudareta Da Iphone 13 Yayi Lalata Da Ita Saura kwana kadan a daura Aurenta

Advertisment

 

Ana saura watanni biyu a daura mata aure da saurayin da sukayi shekaru 2 da rabi suna soyayya, sai gashi kwadayi da son zuciya ya jawo mata rashin wannan mijin da aka sa musu rana.

Al’amarin ya faru ne inji mai bamu labarin bayan da abokin saurayin nata na kusa ya yaudareta da Iphone 13.Yadda Abokin Saurayinta Ya Yaudareta Da Iphone 13 Yayi Lalata Da Ita Saura kwana kadan a daura Aurenta

Aka ce bayan ya saya mata ne a ranar da zai bata ya gayyaceta otel yayi lalata da ita sannan yabata wayar.
Sai dai asirin nasu ya tonu ne bayan da abokin saurayin nata ya sake ka karban wayar da sunan zai sakamata wani na’ura. Kawai sai yace mata ya fasa kyautan bayan daya yi zina da ita sau 5.

Advertisment

A wani sakon murya data yi kokarin turawa abokin saurayin ta amma sai tayi kuskuren turawa wanda zai aureta. Hakan yasa yaji yadda akayi ya yaudareta kuma yayi zina da ita har sau biyar. Wannan ne kuma yasa nan take cikin fushi saurayin ya shelanta fasa auren inda yaso ya yada sakon voice din amma aka hanashi yin hakan.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button