Kannywood

Fina finan da Jarumi Ali Nuhu Yayi Wanda Sukasa Ake Kiranshi Sarki A Kannywood

Advertisment

Wannan wasu fitattatun fina finai ne da wata tashar yourtube channel mai suna duniyar kannywood tv tayi kokari da hangen nesa wajen kawowa mutane masu kallon fina finai irin rawar da wannan jarumi ya taka har ya samu wannan suna.
Cewa sune nayi fice har ake kiran ali nuhu sarki a masana’antar kannywood.
Ga bidiyon nan kasa sai ku saurari jawabin domin sanin wadannan fina finai.
https://youtu.be/GF0m7DtjaHc

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button